IQNA - An gudanar da taron tsare-tsare na tarukan I’itikafi a kasar Madagaska tare da hadin gwiwar hukumar Al-Mustafa (A.S) da cibiyar Imam Reza (AS) a birnin Antananarivo na kasar Madagascar.
Lambar Labari: 3490526 Ranar Watsawa : 2024/01/23
Tehran (IQNA) Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya haifar da ambaliya a Makkah kuma a sakamakon haka an rufe cibiyoyin ilimi da masallatai. Haka nan kuma alhazan Baitullah Al-Haram suna godiya da wannan ni'ima ta Ubangiji.
Lambar Labari: 3488323 Ranar Watsawa : 2022/12/12
A yayin bikin ranar kurame ta duniya
Tehran (IQNA) Ilimi a kasashe daban-daban domin inganta matakin kurame wajen cin gajiyar karatun kur'ani da koyarwar Musulunci sun gabatar ko kuma aiwatar da tsare-tsare na musamman.
Lambar Labari: 3487934 Ranar Watsawa : 2022/09/30